• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Mahmud Yakubu

  • Home
  • MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA TA AMINCE DA WA’ADI NA BIYU NA SHUGABAN HUKUMAR ZABE MAHMUD YAKUBU

MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA TA AMINCE DA WA’ADI NA BIYU NA SHUGABAN HUKUMAR ZABE MAHMUD YAKUBU

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da wa’adi na biyu ga shugaban hukumar zaben Najeriya Mahmud Yakubu bayan sake sabunta ma sa wa’adi da shugaba Buhari ya yi. Wa’adin farko na…

MAHMUD YAKUBU YA KAMA HANYAR SAMUN WA’ADI NA BIYU

Farfesa Mahmud Yakubu ya kama hanyar samun wa’adi na biyu a matsayin shugaban hukumar zaben Najeriya INEC. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tura sunan Farfesa Yakubu ga shugaban majalisar datttawa…