• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Mahalli

  • Home
  • SAUDIYYA TA SANYA HANNU GA SHIRIN KARE MUHALLI NA GAGGAWA A BAHAR MALIYA

SAUDIYYA TA SANYA HANNU GA SHIRIN KARE MUHALLI NA GAGGAWA A BAHAR MALIYA

Saudiyya da ke da tashar teku ta Bahar Maliya ta sanya hannu kan shirin kare  muhalli a tekun na maliya. Yarjejeniyar da kamfanin LAMOR zai dau matakin aiki da cikawa…

HUKUMOMIN SAUDI SUN KWACE LODIN TON DUBU 150 NA ICCEN GIRKI

Hukumomin muhalli da kare gandun daji a Saudiyya sun kwace lodin iccen girki da ya kai ton dubu 150. An kwace iccen a makon jiya a yankin Riyadh, Madinah, Tabuk,…