• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Madugun barayi

  • Home
  • MALAMAI SU DAINA TSINE MA NA-MAI SATAR MUTANE BALERI

MALAMAI SU DAINA TSINE MA NA-MAI SATAR MUTANE BALERI

Madugun mai satar mutane a yankin Kaduna Sani Jalingo da a ke yi wa lakabi da BALERI ya bukaci malamai su daina tsine mu su don in su ka kara…

INA KIRA A SAKO DALIBAN JAMI’AR GREENFIELD DA KE HANNUN BARAYI-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci a sako daliban jami’ar Greenfield da ke hannun barayin mutane karkashin madugun su Sani Jalingo da a ke taken “BALERI.” Shugaban a sanarwa daga…