• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

madina

  • Home
  • RANAR 19 GA WATAN NAN NA YULI NE RANAR AFRA-SAUDIYYA

RANAR 19 GA WATAN NAN NA YULI NE RANAR AFRA-SAUDIYYA

Hukumomi a Saudiyya sun aiyana ranar litinin 19 ga watan nan na Yuli a matsayin ranar hawa arfa. Wannan ya biyo bayan rashin ganin watan Zhulhijjah a Saudiyya a ranar…

BA MU DA TABBACIN ZA A GUDANAR DA AIKIN HAJJI BANA 2021-HUKUMAR ALHAZAN NAJERIYA

Hukumar alhazan Najeriya NAHCON ta ce zuwa yanzu ba ta tabbacin za a gudanar da aikin hajjin bana, amma ta na kyautata fatar yiwuwar hakan.Bayan taron liyafar karrama bon jakadan…

ZA A DAWO DA CIYAR DA ABINCI GA MASU AZUMI A HARAMIN MAKKAH DA MADINAH

Sanarwa daga kwamitin shayarwa da kyautatawa a Saudiyya na baiyana dawo da ciyarwa da shayarwa da jama’a ke samarwa masu azumi a watan ramadan.Wannan tsari dai ya samu cikas lokacin…

KA’ABA: AN RABA ROBOBIN ZAMZAM MILIYAN 1.2

Hukumar kula da masallacin Ka’aba da na Manzon Allah ya raba robobin ruwan zamzam miliyan 1.2 ga masu umrah don samun sanyin gudanar da ibadar mai yawan lada. Da farkon…

‘YAN SANDA SUN CAFKE WANI MUTUM A MAKKAH DON DUKAN ‘YAR SA DA YA YI YA DAUKA A FAIFAN BIDIYO

‘Yan sanda a Makkah sun cafke uban wata yarinya wanda ya dau faifan bidiyo ya na dukan yarinyar kuma ya sanya faifan a yanar gizo. Kakakin ‘yan sandan Makkah Muhammad…

MANHAJAR ZUWA UMRAH ZA TA FARA AIKI A KAN NA’URORIN SALULA DAGA 27 GA WATAN NAN

Ma’aikatar aikin hajji ta Saudiyya ta kaddamar da manhajar yanar gizo mai suna “I’ TAMARNA” don masu niyyar umrah su shiga su cike ka’ida don tafiyar wannan babbar Ibada. Wannan…

GWAMNAN MADINA YA KADDAMAR DA SHIRIN TAIMAKAWA DALIBAI MASU KARAMIN KARFI DA NA’URORIN KARATU

Gwamnan Madina Yarima Faisal bin Salam ya kaddamar da wani shiri don tallafawa dalibai masu karamin karfi da kayan taimakawa wajen lamuran karatu.Shirin ya hada da ba da na’urorin komfutar…