• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

liverpool

  • Home
  • LEICESTER TA LALLASA LIVERPOOL DA CI 3-1

LEICESTER TA LALLASA LIVERPOOL DA CI 3-1

Liverpool ce ta fara zura kwallo ta hannun Salah a minti 67 da wasa amma kuma a minti 78 Maddison ya farke wa Leicester a bugun tazara. Vardy da Barnes…

SHIN KO KOCIN YAN LIVERPOOL ZAI IYA KAI BANTANSA

Tambayar da muka mikawa wani mai sharhi kan harkokin wasanni a birnin kebbi zahraddeni Yalo yabayyana cewa rashin nasarar da Liverpool ta samu a wasanni biyu ajere zai taka rawa…

LIVERPOOL SUNSHA SUBURBUDA A GURIN MAN CITY

A cigaba da wasan premier league mako na ashirin da uku yau Liverpool sun karbi bakuncin Manchester city a yammacin yau. Anyi ta bugata har zuwa minti talatin da bakwai…

HADA-HADAR CINIKAYYAR YAN WASA: KO MENENE MAKOMAR SALAH, MPAPE DA HAALAND.

Manchester city na ganin idan ta samu nasarar lashe gasar firimiya ta bana dan wasan Borussia Dortmund Erling Braut Haaland mai shekara 20 zai fi samun karfin gwiwar zuwa kungiyar.…

LIVERPOOL NA SAMUN TASGARO DAGA KANANAN CLUB

Liverpool na samun tasgaro daga kananan club a premier league din bana. A daren jiya Liverpool sun karbi bakuncin Brighton a hove albion Wanda suke a mataki na goma Sha…

MASU RIKE DA KAMBEN PREMIER NA KASAR INGILA SUNYI KUNNEN DOKI

A cigaba da wasan premier na kasar ingila a sati na goma Brighton sun karbi bakuncin Liverpool masu rike da Kofin premier league inda suka tashi ci daya da daya…

MASU RIKE DA KOFIN PREMIER LEAGUE SUNSHA GWALE-GWALE

A yaune masu rike da kamben premier league wato Liverpool suka kwashi kashinsu a hannu a gidan Astonvilla yayin da Astonvilla tayi wasan kura dasu da ci bakwai da biyu…

SABON DAN KWALLON LIVERPOOL YA KAMU DA CORONA

Sabon Dan kwallon tsakiyar Liverpool Thiago alcantara Wanda ya zo Liverpool a bana daga buyern Munich, ya kamu da rashin lafiya wanda sakamkon gwaje gwaje da aka gudanar ya nuna…

WASANNI: ARSENAL SUN SHA KASHI A GIDAN LIVERPOOL

A daren yau litinin Liverpool ta lallasa Arsenal da ci uku da daya, a cigaba da wasan Premier League. Tun farko Arsenal suka fara zurawa Liverpool kwallo a minti na…