• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

lenanon

  • Home
  • SHUGABAN LEBANON MICHEL AOUN YA NUNA FARGABAR KASAR NA IYA DAIDAICEWA MATUKAR BA A KAFA SABUWAR GWAMNATI BA

SHUGABAN LEBANON MICHEL AOUN YA NUNA FARGABAR KASAR NA IYA DAIDAICEWA MATUKAR BA A KAFA SABUWAR GWAMNATI BA

Shugaban Lebanon Michel Aoun ya nuna fargabar matukar ba a samu nasarar kafa sabuwar gwamnati ba a kasar, to kasar za ta iya shiga mummunan rudani. Aoun a jawabin da…

FIRAMINISTAN LEBANON MAI JIRAN GADO ZAI SHIGA TATTAUNAWA DON KAFA GWAMNATI MAI KWARI

Sabon firaministan Lebanon mai jiran gado Mustapha Adib na daukar matakan gudanar da tattaunawa don kafa gwamnatin mai kwari da za ta farfado da tattalin arzikin kasar da ya tabarbare.Adib…