• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Lekki

  • Home
  • YANKIN LEKKI A LAGOS YA ZAMA SABUWAR TUNGAR ‘YAN DAMFARAR YANAR GIZO-EFCC

YANKIN LEKKI A LAGOS YA ZAMA SABUWAR TUNGAR ‘YAN DAMFARAR YANAR GIZO-EFCC

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC ta aiyana yankin Lekki a Lagos da cewa ya zama sabuwar tungar masu damfarar yanar gizo. Yankin Lekki na mallakar…

ENDSARS-AN KAWO BAYANAN GAWAWWAKI 99 DA A KA KAI ASIBITI A LAGOS A OKTOBA 2020

Babban jami’in binciken kwayoyin halitta na gwamnatin jihar Lagos Farfesa John Obafunwa ya baiyana gaban kwamitin binciken zaluncin ‘yan sanda na ENDSARS a Lagos  da sakamakon binciken gawawwaki 99 da…

KUNGIYOYIN KARE HAKKI SUN YI CAA KAN ‘YAN SANDA SU SAKE WADANDA SU KA KAMA A LEKKI

Kungiyoyin kare ‘yancin ‘yan adam na matsa lamba ga ‘yan sanda su sake masu zanga-zanga a Lekki da ke Lagos wadanda su ka kama a lokacin da su ka fito…

BABBAN SUFETO YA NUNA RASHIN AMINCEWA DA KARAR DA RUNDUNAR TA SHIGAR NA NEMAN DAKATAR DA BINCIKEN SARS

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammadu Adamu ya nuna rashin amincewa da wata kara da a ka shigar a madadin rundunar kan neman a dakatar da keamitocin bincike na zargin…

FARAFAGANDAR KAYRA TA HADDASA YAKIN IRAKI-INJI GWAMNATIN NAJERIYA

A cigaba da caccakar gidan talabijin na CNN don labarin da ya yada na nuna sojoji sun yi kisan gilla ga masu zanga-zangar ENDSARS a Lekki, gwamnatin Najeriya ta ce…

ENDSARS: GIDAN TALABIJIN NA CNN YA KARYA KA’IDAR AIKI DA GASKIYA – LAI MUHAMMED

Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya sake caccakar gidan talabijin din CNN na Amurka kan labarin da ya yada na wasu shaidun kisa a Lekki a Lagos lokacin zanga-zangar ENDSARS.…

ENDSARS: MU DAI LABARIN MU NA HARBE-HARBE A LEKKI GASKIYA NE – INJI CNN

Gidan talabijin na CNN ya ce ya na kan bakar sa kan labarin da ya yada na shaidar kashe-kashe a Lekki lokacin zanga-zangar ENDSARS. Gidan talabijin din ya yada hirarraki,…

LEKKI: HARSASAN ROBA MU KA YI AMFANI DA SU – SOJAN NAJERIA

Rundunar sojan Najeriya ta ce sam ba ta yi amfani da albarusai masu kisa a Lekki da ke Lagos ba lokacin zanga-zangar endsars. Sojojin ta bakin kwamandan runduna ta 81…

ZANGA-ZANGA: KOTUN DUNIYA ZA TA BINCIKI LAMURAN

Kotun duniya da ke birnin Haque za ta duba lamuran da su ka auku na zargin cin zali a sakamakon zanga-zangar endsars. Kotun dai ba ta fara duba batutuwan da…

LEKKI: MINISTOCIN GWAMNATIN BUHARI SUN GAMSU AN YI KISAN

Alamu sun fito na gamsuwar ministocin gwamnatin Buhari daga yankin kudu maso yamma na Yarbawa kan zargin sojoji da yin kisa a Lekki da ke Lagos. A madadin sauran ministocin,…