• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Lauyoyi

  • Home
  • KOTUN KOLIN NAJERIYA TA MUSANTA SAHIHANCIN JERIN SUNAYEN ZAMA BABBAN LAUYA NA BANA

KOTUN KOLIN NAJERIYA TA MUSANTA SAHIHANCIN JERIN SUNAYEN ZAMA BABBAN LAUYA NA BANA

Kotun kolin Najeriya ta musanta jerin sunaye da ke yawo a yanar gizo da ke nuna na lauyoyi ne da za a yi wa karin daraja zuwa matsayin manyan lauyoyi…

CIN GASHIN KAI-LAUYOYI SUN YI ZANGA-ZANGAR MARA BAYA GA MA’AIKATAN SHARI’A

Kungiyar lauyoyin Najeriya ta gudanar da zanga-zangar mara baya ga kungiyar ma’aikatan shari’a da ke yajin aikin neman cin gashin kai. Lauyoyin sun yi dafifi a majalisar dokokin Najeriya da…

KUNGIYAR LAUYOYI TA KALUBALANCI KARAWA BABBAN SUFETON ‘YAN SANDA WA’ADI

Kungiyar lauyoyi ta Najeriya ta shigar da kara don kalubalantar karawa babban sufeton ‘yan sanda da shugaba Buhari ya yi na tsawon wata uku. In za a tuna bayan kammala…