• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Lauya

  • Home
  • LAUYA YA BUKACI KOTU TA DAKATAR DA BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA DAGA OFIS

LAUYA YA BUKACI KOTU TA DAKATAR DA BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA DAGA OFIS

Wani lauya mai suna Maxwell Okpara ya shigar da kara babbar kotun taraiya a Abuja ya na bukatar kotun ta dakatar da babban sufeton ‘yan sanda Muhammad Adamu daga shiga…

MAKARANTAR HORAR DA LAUYOYI TA NAJERIYA TA KI KARBAR DALIBAN DA SUKAYI KARATU A KASAR BENIN

Makarantar horon zama lauya ta Najeriya ta dau matakin kin karbar daliban da su ka kammala karatun lauya daga jami’a a jamhuriyar Benin. Wannan na nuna rashin gamsuwar makarantar ga…

MANNIR DAN ALI YA YI RUBUTU KAN KARAR DA WANI LAUYA YA KAI NA NEMAN CIRE RUBUTUN AJAMI A NAIRA

Dan jarida Mannir Dan Ali ya yi rubutu karin haske kan abun da ya zama gurguwar fahimtar wasu na tunanin rubutun Larabci ko ajami a jikin takardar Naira na nuna…