• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Larabawa

  • Home
  • ZIYARAR POMPEO-SAUDIYYA TA YI WATSI DA LABARIN WAI JAMI’AN ISRAILA SUN GANA DA YARIMA SALMAN

ZIYARAR POMPEO-SAUDIYYA TA YI WATSI DA LABARIN WAI JAMI’AN ISRAILA SUN GANA DA YARIMA SALMAN

Ministan harkokin wajen Saudiyya Yarima Faisal Bin Farhan ya ce sam ba gaskiya ba ne labarin da a ka yada cewa jami’an Israila sun shigo Saudiyya lokacin da sakataren wajen…

POMPEO YA SAUKA A SAUDIYYA INDA ZAI GANA DA YARIMA MUHAMMAD BIN SALMAN

Sakataren wajen Amurka Mike Pompeo ya sauka a Saudiyya a cigaba da ziyarar kasashe 7 da ya ke yi inda ya faro da Faransa. Pompeo wanda ya shiga Turkiyya, Israila,…

FIRAMINISTAN BAHRAIN AL-KHALIFA YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Rahotanni daga kasar Bahrain sun baiyana rasuwar firaministan kasar Khalifa bin Salman Al-Khalifa. Za a dawo da gawar marigayin daga Amurka inda ya rasu ya na mai shekaru 84. Sarkin…

AMURKA TA AMINCE DA SAYARWA DAULAR LARABAWA MANYAN MAKAMAI DA DARAJAR SU TA KAI DALA BILIYAN 23

Amurka ta baiyana amincewa da sayarwa Daular Larabawa manyan makamai da darajar kudin su ta kai dala biliyan 23. Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya ba da tabbacin amincewar…

DAULAR LARABAWA ZA TA DAWO DA BA DA VISA GA ‘YAN NAJERIYA DAGA ALHAMIS DIN NAN

Daular Larabawa ta yanke matsayar dawo da ba da izinin shiga kasar ga ‘yan Najeriya da tun farko ta dakatar saboda tsoron ta’azzarar cutar korona. Sai da ta kai ga…

KUWAIT TA NADA SHEIKH MESHAL A MATSAYIN YARIMA MAI JIRAN GADO

Sabon Sarkin Kuwait Sheikh Nawaf Al-Ahmad Al-Sabah ya nada Sheikh Meshal  Al-Ahmad Aljabeer Al-Sabah a matsayin Yarima mai jiran gado. Sheikh Meshal wanda shi ne mataimakin shugaban rundunar tsaron kasar,…