• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

lantarki

  • Home
  • KUNGIYAR KWADAGON NAJERIYA TA JANYE YAJIN AIKI BAYAN SA’A BIYU DA FARAWA

KUNGIYAR KWADAGON NAJERIYA TA JANYE YAJIN AIKI BAYAN SA’A BIYU DA FARAWA

Bayan taron da ya kai gwamnati da wakilan kwadago share tsawon lokaci har karfe biyu na safe a agogon Najeriya na litinin, kungiyar kwadagon ta amince da janye yajin aiki…

YAJIN AIKI: A LITININ DIN NAN ‘YAN KWADAGO ZA SU AUKA YAJIN AIKI DA ZANGA-ZANGA

Kungiyar kwadagon Najeriya NLC za ta auka yajin aiki da ma zanga-zanga don matsawa gwamnati lamba ta janye karin farashin fetur da lantarki da ta yi da tuni hakan ya…

KUNGIYAR KWADAGON NAJERIYA NLC KA IYA AUKAWA YAJIN AIKI A LITININ MAI ZUWA KAN KARIN FARASHIN FETUR

Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta cimma matsayar shirin wa imma yajin aiki ko zanga-zangar neman janye karin farashin litar fetur da ma’aunin wutar lantarki da gwamnatin Najeriya ta yi. Matsayar…