• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Lamuran tsaro

  • Home
  • HAFSOSHIN TSARO SUN BAIYANA A MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA

HAFSOSHIN TSARO SUN BAIYANA A MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA

Bayan gaiyata daga majalisar dattawan Najeriya, hafsoshin tsaro sun baiyana gaban majalisar inda su ka yi ganawar bayan fage. Da alamun hafsoshin sun yi bayani ne kan halin tabarbarewar tsaro…

SHUGABA BUHARI YA GANA DA GWAMNONIN AREWA KAN TSARO

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da kungiyar gwamnonin arewa a fadar Aso Rock kan tsaron yankin. Shugaban ya gana da gwamnonin bisa jagorancin shugaban kungiyar su, gwamna Simon Lalong…

MAJALISAR DATTAWA TA BUKACI AIYANA DOKAR TA BACI KAN TSARO

Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aiyana dokar ta baci kan tsaro don yanda lamarin ke kara ta’azzara. Wannan bukata ta taso ne biyo bayan hari…