• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Lake Chad

  • Home
  • MANJO JANAR ABDUL KHALIFAH YA ZAMA KWAMANDAN RUNDUNAR HADIN GWIWA TA TAFKIN CHADI

MANJO JANAR ABDUL KHALIFAH YA ZAMA KWAMANDAN RUNDUNAR HADIN GWIWA TA TAFKIN CHADI

Hafsan sojan Najeriya Manjo Janar Abdul Khalifah Ibrahim ya zama babban kwamandan rundunar hadin gwiwar yaki da ‘yan ta’adda na kasashen yankin tafkin Chadi. Manjo Janar Ibrahim ya amshi ragamar…

SHUGABA BUHARI YA NADA BABAGANA KINGIBE A MATSAYIN JAKADAN CHADI DA TAFKIN CHADI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nada ambasada Baba Gana Kingibe matsayin jakadan musamman na Najeriya a Chadi da kuma lamuran kasashen yankin tafkin Chadi don kula da lamuran tsaro da…