• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Lai Muhammed

  • Home
  • LABARUN KARYA NE CEWA MU NA BANBAMTA YANDA MU KE DAUKAR MATAKI KAN BIYAFARA DA MASU SACE MIUTANE-LAI MUHAMMED

LABARUN KARYA NE CEWA MU NA BANBAMTA YANDA MU KE DAUKAR MATAKI KAN BIYAFARA DA MASU SACE MIUTANE-LAI MUHAMMED

  Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya ce labarun karya ne karara cewa wai gwamnatin Najeriya ta fi dirar mikiya kan ‘yan awaren Biyafara da Oduduwa kan yanda ta ke…

MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA BA TA BA DA KOFAR TATTAUNAWA KAN DAKATAR DA TWITTER BA

Majalisar dattawan Najeriya mai rinjayen ‘yan jam’iyyar gwamnati APC, ba ta ba da kofar muhawara kan dakatar da aiki da kafar sadarwar twitter da gwamnatin Najeriya ta yi bayan goge…

DAKATAR DA TWITTER-MASU MURNA NA YI MASU KORAFI NA YI

Matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na dakatar da aikin dandalin sadarwa na twitter ya haddasa yabo da suka ga gwamnatin. Masu ganin matakin zai taimaka wajen rage kaifin kamfen…

GWAMNATIN NAJERIYA TA DAKATAR DA AMFANI DA KAFAR TWITTER

Gwamnatin Najeriya ta sanar da dakatar da kafar sadarwar yanar gizo ta twitter har illa masha Allahu. Ministan labaru Lai Muhammed ya sanya hannu a kan sanarwar da dama a…

GWAMNATIN NAJERIYA TA NUNA TAKAICIN YANDA TWITTER YA GOGE SAKON SHUGABA BUHARI

Ministan labaru na Najeriya Lai Muhammed ya nuna takaicin gwamnati da yanda kamfanin  sadarwar yanar gizo na twitter ya goge sakon shugaba Buhari kan matakai da ya ke shirin dauka…

LAI MUHAMMED YA NEMI A SOKE REJISTAR APC A KWARA

Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya bukaci soke rejistar jam’iyyar sa ta APC da a ke gudanarwa a halin yanzu a jihar sa ta Kwara. APC dai karkashin shugaban kwamitin…

KORONA-NAJERIYA BA TA MARMARIN SAKE RUFE KASARE

Alamu na nuna Najeriya ba ta shirin sake hana fita dare da rana ko datse hada-hada tsakanin garuruwa sakamakon abun da jami’ai su ka aiyana da zagaye na biyu na…

FARAFAGANDAR KAYRA TA HADDASA YAKIN IRAKI-INJI GWAMNATIN NAJERIYA

A cigaba da caccakar gidan talabijin na CNN don labarin da ya yada na nuna sojoji sun yi kisan gilla ga masu zanga-zangar ENDSARS a Lekki, gwamnatin Najeriya ta ce…

ENDSARS: GIDAN TALABIJIN NA CNN YA KARYA KA’IDAR AIKI DA GASKIYA – LAI MUHAMMED

Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya sake caccakar gidan talabijin din CNN na Amurka kan labarin da ya yada na wasu shaidun kisa a Lekki a Lagos lokacin zanga-zangar ENDSARS.…