• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Lafiya

  • Home
  • KORONA BAIROS-RIGAKAFI DA MODERNA DA ASTRA ZENACA NA NASARA-HUKUMAR LAFIYA MATAKIN FARKO

KORONA BAIROS-RIGAKAFI DA MODERNA DA ASTRA ZENACA NA NASARA-HUKUMAR LAFIYA MATAKIN FARKO

Hukumar Lafiya matakin farko ta Najeriya ta ce a na cigaba da yi wa ‘yan Najeriya allurar rigakafi da MODERNA da kuma ASTRA ZENECA. Zuwa yanzu hukumar ta ce an…

DAGA FARKON WATAN NAN NA AGUSTA BAKI MASU RIGAKAFI ZA SU IYA SHIGA SAUDIYYA

Daga farkon watan nan na Agusta baki da su ka samu rigakafin korona bairos za su iya shiga Saudiyya ba tare da bukatar killacewar kwana 14 ba. Ministan yawon bude…

SHUGABA BUHARI NA LONDON DON DUBA LAFIYA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa London din kasar Burtaniya don duba lafiyar sa. Kamar yanda mu ka ba ku labari, shugaban zai yi amfani da damar wajen halartar wani…

AN KAMMALA AIKIN HAJJIN BANA BA TARE DA CIWO BA

An kammala aikin hajjin bana ba tare da wani cikas na rashin lafiya tsakanin alhazai dubu 60 da su ka gudanar da hajjin. Akasarin alhazan sun fice daga Makkah bayan…

RASHIN HAIHUWA: LAIFIN MAZAN NE KO MATAN?

Me yasa likitocin maza ke ci gaba da aza laifin rashin haihuwa akan mata? Shin mata da kansu suna daukar rashin haihuwa kai tsaye laifinsu ne? Ko kuwa dalilin tuki…

INDIYA TA HAURA MUTUM DUBU 400 NA MUTUWAR MASU KORONA

Kasar Indiya ta samu yawan mutane da suka mutu a sanadiyyar cutar da a ka danganta da korona sama da dubu 400. Wannan ba zai zama abun mamaki ba in…

SHUGABA BUHARI YA JANYE TAFIYA LONDON DON NEMAN MAGANI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya janye tafiyar da ya sanar zai yi zuwa London na Burtaniya don duba likita a jumma’ar nan Kakakin shugaban Femi Adeshina wanda ya fitar da…

BUHARI ZAI TAFI ZUWA LANDAN DON NEMAN LAFIYA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai wuce zuwa Landan a ranar Juma’a domin abin da ofishinsa ya bayyana a matsayin ganin likita.’ “Zai dawo kasar a makon na biyu na watan…

LOKACIN AMAI DA GUDAWA DA ZAZZABI MAI ZAFI YA ZO

Yayin da a ke samun ruwan damuna ya na gangara zuwa wajajen da mutane ke amfani da ruwan sha. Lamarin na faruwa ne domin ruwan da ke malala na daukar…

A NA GAB DA GANO RIGAKAFIN ZAZZABIN CIZON SAURO

Wani abun farin ciki na nuna a na gab da gano rigakafin zazzabin cizon sauro da ke addabar kasashen Afurka musamman na yankin sahara. Yanzu haka an kai kusan kashi…