• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labarin karya

  • Home
  • FARAFAGANDAR KAYRA TA HADDASA YAKIN IRAKI-INJI GWAMNATIN NAJERIYA

FARAFAGANDAR KAYRA TA HADDASA YAKIN IRAKI-INJI GWAMNATIN NAJERIYA

A cigaba da caccakar gidan talabijin na CNN don labarin da ya yada na nuna sojoji sun yi kisan gilla ga masu zanga-zangar ENDSARS a Lekki, gwamnatin Najeriya ta ce…

MAHDI: LABARIN WAI MACIJI YA SARE NI KARYA NE

Mai bayanai musamman a yanar gizo Mahadi Shehu ya ce wani labari da a ke yadawa cewa maciji ya sare shi ba gaskiya ba ne. An ga hoton wani mutum…