• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Labari

  • Home
  • FADAR ASO ROCK: DALILIN DA YASA MUKA DAKATAR DA TWITTER

FADAR ASO ROCK: DALILIN DA YASA MUKA DAKATAR DA TWITTER

Fadar Aso Rock ta ce ta dakatar da aikin sadarwar twitter a Najeriya ba don kadai kamfanin ya goge sakon shugaba Buhari ba, amma don loksci mao tsawo da ya…

A NA TA BINCIKEN SAHIHANCIN LABARIN MUTUWAR SHUGABAN BOKO HARAM SHEKAU

Labaru sai karuwa su ke yi a wasu kafofi cewa shugaban ‘yan Boko Haram Abubakar Shekau ya mutu a dajin Sambisa. Abun da a ka baiyana shi ne ‘yan ta’addan…

TSARO: BUHARI YA NADA SABBIN MANYAN HAFSOSHI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da murabus din mafi dadaewan manyan hafsoshin soja inda ya nada sabbi don maye gurbin su. Wannan ya saba da bukatar ‘yan Najeriya da…

LOKACIN SURATAI KAN LAMURAN TSARO YA WUCE, A KAWO HANYOYIN GYARA NE KAWAI MAFITA-MASANIN TSARO KABIRU ADAMU

Masanin tsaro a babban birnin Najeriya Abuja Mallam Kabiru Adamu ya ce lokacin bayanai ko yawan maganganun abubuwan da su ka faru kan rashin tsaro, ya wuce, abun da ya…

FARAFAGANDAR KAYRA TA HADDASA YAKIN IRAKI-INJI GWAMNATIN NAJERIYA

A cigaba da caccakar gidan talabijin na CNN don labarin da ya yada na nuna sojoji sun yi kisan gilla ga masu zanga-zangar ENDSARS a Lekki, gwamnatin Najeriya ta ce…

BA ZA MU JA DA BAYA GA LAMARIN YAJIN AIKI DA MU KE SHIRIN TSUNDUMA BA – KUNGIYAR KWADAGO

Kungiyar kwadagon Najeriya ta ce ba za ta ja da baya ga shirin yajin aikin gama gari da ta tsara ranar litinin mai zuwa 28 ga watan nan ba.Tabbatar da…

FIRAMINISTAN LEBANON MAI JIRAN GADO ZAI SHIGA TATTAUNAWA DON KAFA GWAMNATI MAI KWARI

Sabon firaministan Lebanon mai jiran gado Mustapha Adib na daukar matakan gudanar da tattaunawa don kafa gwamnatin mai kwari da za ta farfado da tattalin arzikin kasar da ya tabarbare.Adib…

MUTAN ‘YAN KARA A JIHAR KATSINA NA NUNA DAMUWA GA TABARBAREWAR TSARO

Al’ummar garin ‘yan kara a jihar Katsina na nuna fargabar tabarbarewar lamuran tsaro daga barnar ‘yan ta’adda. Lamarin na faruwa ne da samun labarin yiwuwar shigowar ‘yan bindiga yankin da…