• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kwana uku

  • Home
  • FIRAMINISTAN PAKISTAN YA SAUKA A SAUDIYYA DON ZIYARAR KWANA 3

FIRAMINISTAN PAKISTAN YA SAUKA A SAUDIYYA DON ZIYARAR KWANA 3

Firaministan Pakistan Imran Khan ya sauka a Saudiyya don fara ziyarar kwana uku bisa gaiyatar Yarima Muhammad bin Salman. Yariman ne da rakiyar ministan kasuwanci kuma mai rikwan ma’aikatar labaru…