• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

kwallon kafa

  • Home
  • LIVERPOOL NA SAMUN TASGARO DAGA KANANAN CLUB

LIVERPOOL NA SAMUN TASGARO DAGA KANANAN CLUB

Liverpool na samun tasgaro daga kananan club a premier league din bana. A daren jiya Liverpool sun karbi bakuncin Brighton a hove albion Wanda suke a mataki na goma Sha…

Manchester United sun samu gagarumar nasara.

Biyo bayan Jan kati da kungiyar Southampton suka samu a minti na biyu da take wasa, ya bawa United damar zura kwallaye hudu a ragar Southampton kafin aje hutun rabin…

A KARO NA FARKO A KAKAR BANA MANCHESTER CITY SUN ZARA KWALLAYE BIYAR RAGAS

A yaune Manchester city ta karbi bakuncin burnly inda suka lallasa su da ci biyar ba ko daya (5-0). Tun a minti shida Riyad mahrez ya zura kwallon farko yayinda…

MASU RIKE DA KAMBEN PREMIER NA KASAR INGILA SUNYI KUNNEN DOKI

A cigaba da wasan premier na kasar ingila a sati na goma Brighton sun karbi bakuncin Liverpool masu rike da Kofin premier league inda suka tashi ci daya da daya…

DAN KWALLO DA YA SHAHARA A DUNIYA MARADONA YA MUTU SANADIYYAR BUGUN ZUCIYA

Shaharerren dan kwallon kafa a duniya Diego Maradona ya mutu a sanadiyyar bugun zuciya ya na mai shekaru 60. Shugaban kasar Maradona wato Alberto Fernandez ya aiyana zaman makoki na…