• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kuwait

  • Home
  • KUWAIT TA HANA SHIGA KASAR TA

KUWAIT TA HANA SHIGA KASAR TA

Gwamnatin masarautar Kuwai ta sanar da tswaita umurnin dakatar da kowa mutum daga shiga kasar ta matukar ba dan kasar ba ne don matakan yaki da cutar annoba ta korona…

KORONA SAUDIYYA, KUWAIT DA OMAN SUN DAKATAR DA ZIRGA-ZIRGAR JIRAGEN KETARE

Saudiyya ta dau matakin dakatar da zirga-zirgar jiragen ketare don sabbin matakan hana yaduwar cutar korona ta annoba.Matakin ya shafi kulle iyakokin sama da kasa har zuwa nan da mako…

KUWAIT TA NADA SHEIKH MESHAL A MATSAYIN YARIMA MAI JIRAN GADO

Sabon Sarkin Kuwait Sheikh Nawaf Al-Ahmad Al-Sabah ya nada Sheikh Meshal  Al-Ahmad Aljabeer Al-Sabah a matsayin Yarima mai jiran gado. Sheikh Meshal wanda shi ne mataimakin shugaban rundunar tsaron kasar,…

AN NADA SABON SARKIN KUWAIT SHEIKH NAWAF AL-AHMAD AL-JABER AL-SABAH

An gudanar da rantsar da sabon sarkin kasar Kuwait Sheikh Nawaf Al-Ahmad Al-Jabeer wanda ya gaji dan uwan sa marigayi Al-Sabah Ahmad Al-Sabah. Dama Sheikh Nawaz ne yarima mai jiran…

SARKIN KUWAIT SHEIKH ASSABAH YA KOMA GA ALLAH

Sarkin Kuwait Sheikh Sabah Ahmad Assabah ya riga mu gidan gaskiya ya na mai shekaru 91 a duniya.Sheikh Assabah ya mulki Kuwaiti tun 2006. Ministan kula da masarautar Kuwait Ali…