• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kudu

  • Home
  • MATSAYAR GWAMONIN KUDU NA MULKIN NAJERIYA KOMA KUDU NA JAWO MUHAWARA

MATSAYAR GWAMONIN KUDU NA MULKIN NAJERIYA KOMA KUDU NA JAWO MUHAWARA

Matsayar da gwamnonin kudancin Najeriya su ka fitar na shugabancin Najeriya a 2023 ya koma yankin su na jawo muhawarar muradin geamnonin da kai tsaye ya shafi jam’iyyar APC mai…

‘YAN SANDA SUN SHIGA FARAUTAR MASU KISAN GILLA A KUDU MASO GABASHIN NAJERIYA

Rahoto ya tabbatar da cewa ‘yan sanda na daukar matakan farautar masy kisan gilla don kabilanci a yankin kudu maso gabar. Masu kai hare-haren ‘yan awaren IPOB kan yi amfani…

KUNGIYAR TUNTUBAR JUNA TA AREWA TA SHAWARCI ‘YAN AREWA SU TAKAITA TAFIYA KUDU

Kungiyar tuntubar juna ta arewa ACF ta bukaci al’ummar arewa su dakatar da duk wata ziyara kudu musamman kudu maso gabar in ba ya zama dole ba. ACF da nuna…

KISAN GILLA GA AHMED GULAK A OWERRI YA KARA NUNA YANDA WASU KE NEMAN WARGAZA NAJERIYA

Kisan gilla da ‘yan bindiga su ka yi wa tsohon mai taimakawa shugaba Jonathan kan siyasa Barista Ahmed Gulak da ‘yan bindiga su ka yi a Owerri jihar Imo na…

MAKIYAYA NA ARCEWA DAGA JIHAR ENUGU DON GUDUN CIN KARO DA ‘YAN BANGA

A yanzu haka makiyaya da dama na arcewa daga jihar Enugu don tsira da rayuwar su da dabbobin su. Makiyayan da a ka zanta da su, sun ce tamkar farutar…

GWAMNONIN KUDANCIN NAJERIYA 17 SUN DAU MATAKIN SOKE KIWO A FILI

Gwamnonin dukkan kudancin Najeriya da su ka hada da yankin yarbawa, Igbo da kabilun kudu maso kudu sun dau matakin soke kiwo a fili da nuna hakan don inganta tsaro…

MUN RUFE KAI ABINCI KUDU SAI AN BIYA MU DIYYAR MUTANEN DA DUKIYAR DA A KA SALWANTAR-FATAKEN ABINCI

Hadaddiyar kungiyar fataken abinci da dabbobi ta Najeriya ta ce ta na nan daram kan yajin kai kayan abinci da dabbobi kudancin Najeriya har sai an biya diyyar mutane da…

ENDSARS: ZA MU RAMA DUK WATA CUTARAWA DA ‘YAN KUDU SU KA YI MANA

Shugaban wata kungiyar kare muradun arewa maso gabashin Najeriya Abdulrahman Kwacam ya yi barazanar jama’ar sa za su rama duk wata cutarawa da wasu daga kudu su ka yi wa…