• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kudin nigeria

  • Home
  • BURTANIYA TA DAWO DA KUDIN IBORI FAM MILIYAN 4.2 GA NAJERIYA

BURTANIYA TA DAWO DA KUDIN IBORI FAM MILIYAN 4.2 GA NAJERIYA

Burtaniya ta dawo da fam miliyan 4.2 na almundahanar tsohon gwamnan Delta James Ibori ga Najeriya. Ministan shari’a Abubakar Malami ya baiyana cewa Burtaniya ta turo kudin a canjin Naira…