• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kudin fetur

  • Home
  • NNPC TA CE BA KARIN FARASHIN LITAR FETUR A WATAN GOBE

NNPC TA CE BA KARIN FARASHIN LITAR FETUR A WATAN GOBE

Kamfanin fetur na Najeriya NNPC ya ce babu batun kara farashin litar fetur a watan gobe na Mayu. Shugaban kamfanin Mele Kyari Kolo ya baiyana don kokarin kwaranye zullumin jama’a…