• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kudin Fansa

  • Home
  • ‘Yan bindiga na karbar dafaffen abinci a matsayin kudin fansa

‘Yan bindiga na karbar dafaffen abinci a matsayin kudin fansa

Yanzu haka ‘yan bindiga a Karamar Hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna a Najeriya sun bukaci a rika ba su dafaffen abinci a matsayin kudin fansa kafin sakin mutanen da…

ZAN HALLAKA DALIBAN JAMI’A DA MU KA KWASHE-MADUGUN BARAYIN DALIBAI JAMI’AR GREENFIELD

Shugaban gungun barayin da su ka sace daliban jami’ar Greenfield a Kaduna Sani Idris Jalingo da a ka fi sani da “BALERI” ya yi barazanar hallaka sauran dalibai matukar ba…

AN MIKA RAHOTON TA’ANNATIN ‘YAN BINDIGA A KADUNA NA SHEKARAR BARA

Gwamnan Kaduna Nasir Elrufai ya karbi rahoton adadin mutane da su ka rasa ran su da wadanda a ka sace a sanadiyyar hare-haren ‘yan bindiga a jihar bara. Kwamishinan tsaro…

AN BA DA NAIRA MILIYAN DAYA GA KOWANNE DALIBIN KANKARA KAFIN SAKIN YARAN

Jaridar “Wall street” kamar yanda Daily Trust ta ruwaito ta wallafa labarin da ke nuna an biya diyyar naira miliyan 344 kafin sako yara 344 na makarantar sakandaren Kankara kafin…

SATAR MUTANE: AN SAKO DALIBAN JAMI’AR AHMADU BELLO SU 9 BAYAN BA DA KUDIN FANSA

Mako daya bayan sace daliban sashen Faransanci su 9 da wasu mutane da masu satar mutane su ka yi a hanyar Kaduna zuwa Abuja, an samu nasarar sako su bayan…