• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kudi

  • Home
  • AN YI WATSI DA AIYUKA DUBU 13 A HUKUMAR NEJA DELTA-SAKAMAKON BINCIKE

AN YI WATSI DA AIYUKA DUBU 13 A HUKUMAR NEJA DELTA-SAKAMAKON BINCIKE

Binciken da a ka gudanar a hukumar kula da yankin Neja Delta ya gano cewa akwai aiyuka dubu 13 da a ka yi watsi da su a yankin tun kafa…

TALLAFAWA LEBANON-KASASHE SUN TARA SAMA DA DALA MILIYAN 357

Taron wasu kasashen duniya don agazawa Lebanon ya tara sama da dala miliyan 357 don ceto kasar daga fadawa mummunan yanayin karayar tattalin arziki. Taron dai ta yanar gizo, kasar…

KOTU TA SANAR DA RANAR SAURARON KARA KAN DUKIYAR PATIENCE JONATHAN

Babbar kotun taraiyar Najeriya a Lagos ta sanar da cewa ranar 7 ga watan oktoba za ta saurari kara kan ma’ajiyar kudin wasu kamfanoni da a ka alakanta mallakar su…

BABBAN BANKIN NAJERIYA YA BULLO DA BIYAN CAJIN NAIRA 6.98 GA AIKA KUDI TA WAYAR SALULA

Babban bankin Najeriya ya bullo sabon tsarin caji na bai daya na masu amfani da layin wayar salula wajen hada-hadar kudi. Bankin CBN a takaice ya cimma yarjejeniyar bayan zama…

MUHAWARA TA SARKE KAN HAKKIN KASHE KUDIN IBORI TSAKANIN GWAMNATIN NAJERIYA DA JIHAR DELTA

Gwamnatin jihar Delta na yunkurin karbar kudin da Burtaniya za ta dawo da su Najeriya daga almundahanar da tsohon gwamnan jihar James Ibori ya boye a kasar da ta yi…

MASU SATAR MUTANE SUN ADDABI AL’UMMAR NEJA INDA HAR SU KA SHIGO BABBAN BIRNIN JIHAR

Masu satar mutane sun haifar da tsoro ga al’ummar jihar Neja inda su kan sace da neman kudin fansa wani lokacin har da kisa. Lamarin ya kara muni bayan shigowar…

YAN FANSHO ZA SU SHIGA YAJIN CIN ABINCI DON RASHIN BIYAN SU KUDIN AJIYE AIKI

‘Yan fansho a jihar Anambra, Najeriya sun yi barazanar shiga yajin cin abinci don nuna takaici kan rashin biyan su kudin ajiye aiki run shekaru hudu da su ka wuce.…

GWAMNAN JIHAR ABIA YA DAKATAR DA SHUGABAN MA’AIKATA NA GIDAN GWAMNATI DON KARI DA TULIN NAIRA

Gwamnan jihar Abia Okezie Ikpeazu ya dakatar da shugaban ma’aikata na gidan gwamnatin jihar don yanda a ka ga ya na wasa da kudi ta hanyar yi wa wani fasto…

SHAHARERREN MAI KWARMATO A NAJERIYA DR.UBOH YA SAMU GAIYATAR MAJALISAR WAKILAI DON BAYANI KAN BATAR DALA BIKIYAN 35

Shaharerren mai kwarmaton nan na Najeriya Dr.George Uboh ya samu gaiyatar majalisar wakilan Najeriya don ba da bahasi kan zargin batar kudi sama da dala biliyan 35 a ma’ajiyar gwamnatin…

NEJA NA SHIRIN BIYAN MA’AIKATAN TA KASHI 70% NA ALBASHIN WATAN NAN NA NUWAMBA DON KARANCIN KUDI

Gwamnatin jihar Neja ta ce ta na shirin biyan ma’aikatan ta kashi 70% na albashin ga kowanne matakin ma’aikata a watan nan, na nuwamba don ragin kason kudi da jihar…