• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Korona

  • Home
  • LABARI MAI DADI DAGA MAKKAH

LABARI MAI DADI DAGA MAKKAH

Yadda aka gudanar da Sallar Asubahin yau Lahadi 11 ga RabiʻuI Awwal, 1443 AH daidai da 17 ga watan Oktoba shekara ta 2021 a masallacin Ka’ab inda Limamin da ya…

KORONA BAIROS-RIGAKAFI DA MODERNA DA ASTRA ZENACA NA NASARA-HUKUMAR LAFIYA MATAKIN FARKO

Hukumar Lafiya matakin farko ta Najeriya ta ce a na cigaba da yi wa ‘yan Najeriya allurar rigakafi da MODERNA da kuma ASTRA ZENECA. Zuwa yanzu hukumar ta ce an…

AN KAMMALA AIKIN HAJJIN BANA BA TARE DA CIWO BA

An kammala aikin hajjin bana ba tare da wani cikas na rashin lafiya tsakanin alhazai dubu 60 da su ka gudanar da hajjin. Akasarin alhazan sun fice daga Makkah bayan…

MUTUM 42 SU KA MUTU A SANADIYYAR GOBARA A CIBIYAR MASU KORONA A KUDANCIN IRAKI

Gobara ta yi sanadiyyar mutuwar kimanin mutum 42 a cibiyar killace wadanda annobar korona ta shafa a kudancin Iraki. Baya ga mutanen da su ka mutu, kazalika sama da mutum…

INDIYA TA HAURA MUTUM DUBU 400 NA MUTUWAR MASU KORONA

Kasar Indiya ta samu yawan mutane da suka mutu a sanadiyyar cutar da a ka danganta da korona sama da dubu 400. Wannan ba zai zama abun mamaki ba in…

RIGAKAFI-KARIYAR FUSKA TA RAGU KWARAI HAR A BABBAN BIRNIN NAJERIYA

Da alamu yin rigakafin cutar korona da manyan ‘yan bokon Najeriya su ka yi har zagaye biyu ya rage yanda a ke sanya kariyar fuska da kan badda kamannin mutane.…

SAUDIYYA NA SHIRIN SANAR DA MATSAYIN SHIRIN AIKIN HAJJIN BANA

Hukumar Saudiyya na shirin baiyana matsaya kan shirin gudanar da aikin hajjin bana a ‘yan kwanaki. Sanarwar za ta faiyace yiwuwar tafiya hajjin daga alhazan kasashen ketare ko kuma akasin…

NAJERIYA TA KUSA KAMMALA RIGAKAFIN KORONA GA RUKUNIN GWAJI

A yanzu haka Najeriya na dab da kammala rigakafin korona ga rukunin farko na gwaji da ya fara daga kan manyan jami’an gwamnati da ‘yan kwamitin yaki da cutar na…

SAUDIYYA ZA TA BUDE ZIRGA-ZIRGAR SAMANIYA

Saudiyya ta ba da sanarwar za ta bude sufurin samani na duniya daga ranar 17 ga watan mayu bayan rufewa sanadiyyar sake samun kalubalen cutar annoba ta korona. Hukumar kula…

AN KULLE MASALLATAI 8 A SAUDIYYA BAYAN SAMUN MASU KORONA 10

Hukumar Saudiyya ta rufe masallatai 8 a shiyyoyi 3 bayan samun masu sallah 10 da cutar korona. Wannan mataki na wucin gadi ne da a kan dauka a duk lokacin…