• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kongo

  • Home
  • ‘YAN BINDIGA A KONGO SUN HALLAKA JAKADAN ITALIYA

‘YAN BINDIGA A KONGO SUN HALLAKA JAKADAN ITALIYA

‘Yan bindiga a Kongo sun hallaka jakadan kasar Italiya, jami’in tsaron jakadan da direban jakadan dan kasar ta Kongo. Maharban sun bude wuta kan kwambar motoci da jakadan ke ciki…