• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kin yarda

  • Home
  • ABUJA-FILATO-KAR MUTANE SU DAMU DA BARAZANAR TA’ADDANCI-BABBAN SUFETO

ABUJA-FILATO-KAR MUTANE SU DAMU DA BARAZANAR TA’ADDANCI-BABBAN SUFETO

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba ya ce kar al’ummar Abuja da Filato su damu don barazanar harin ta’addanci da a ka samu. Wannan na zuwa ne biyo…

BA ZAN KARBI RIGAKAFIN KORONA BA -GWAMNA YAHAYA BELLO

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce ba zai karbi rigakafin cutar korona ba don ba ruwan jihar sa da cutar ta annoba. Wannan na zuwa ne daidai lokacin da…

BAZAMU TABA KASA A GUIWA BA KAN DAKATAR DA KAI ABINCI KUDU-FATAKE

Masu fataucin kayan abinci da dabbobi zuwa kudancin Najeriya na nanata cewa ba za su janye yajin kai kayan abinci kudanci ba sai an dau matakan kare ‘yan kungiyar su…

BAI DACE A BAR TSIRARU SU KAWO FITINAR ADDINI A GOMBE BA-AISHATU JIBIR DUKKU

‘Yar majalisar taraiya mai wakiltar Dukku da Nafada Hajiya Aishatu Jibir Dukku ta ce sam ba za a bar wasu ‘yan tsiraru su kawo fitinar bambancin addini a Gombe ba.…

WASU MATUKAN ADAIDAITA SAHU A KANO SUN YI BIRIS DA YAJIN AIKIN KUNGIYAR SU

Wasu matukan keke-napep ko a daidaita-sahu a Kano sun yi watsi da yajin aikin da kungiyar su ta shiga da hakan ya haddasawa mutane wahalar samun abun hawa na sufuri…