• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kifarwa

  • Home
  • WASU MIYAGUN IRI NA NEMAN KIFAR DA GWAMNATIN NAJERIYA-ASO ROCK

WASU MIYAGUN IRI NA NEMAN KIFAR DA GWAMNATIN NAJERIYA-ASO ROCK

Kakakin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Femi Adeshina ya ce wasu miyagun iri daga shugabannin addini da tsoffin shugabannin siyasa na son rikita kasar ta hanyar kifar da gwamnatin dimokradiyya. Adeshina…