• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kidnap

  • Home
  • BALERI YA SAKE DALIBAN GREENFIELD BAYAN KARBAR KUDIN FANSA

BALERI YA SAKE DALIBAN GREENFIELD BAYAN KARBAR KUDIN FANSA

Madugun barayin mutane Sani Jalingo da a ka fi sani da BALERI ya sako dalibai 14 na jami’ar Greenfield bayan karbar kudin fansa daga iyayen daliban. In za a tuna…

SATAR MUTANE: AN SAKO DALIBAN JAMI’AR AHMADU BELLO SU 9 BAYAN BA DA KUDIN FANSA

Mako daya bayan sace daliban sashen Faransanci su 9 da wasu mutane da masu satar mutane su ka yi a hanyar Kaduna zuwa Abuja, an samu nasarar sako su bayan…

SATAR MUTANE: ALLAH YA HUKUNTA KUBUTAR MUTUM 17

Allah ya hukunta kubutar mutum 17 da masu satar mutane su ka sace a wani masallaci da ke yankin karamar Hukunta Toto a jihar Nassarawa, Najeriya. Masu satar dai sun…

‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA JAMI’IN DSS DA SU KA SACE A KATSINA

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa ‘yan bindiga da su ka sace wani jami’in ‘yan sandan farin kaya DSS Abubakar Abdullahi Bindawa a Katsina sun yi ma sa kisan gilla…

MUTAN ‘YAN KARA A JIHAR KATSINA NA NUNA DAMUWA GA TABARBAREWAR TSARO

Al’ummar garin ‘yan kara a jihar Katsina na nuna fargabar tabarbarewar lamuran tsaro daga barnar ‘yan ta’adda. Lamarin na faruwa ne da samun labarin yiwuwar shigowar ‘yan bindiga yankin da…