• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Khalifa Haftar

  • Home
  • KWAMANDAN AWAREN LIBYA KHALIFA HAFTAR YA YI BARAZANAR KAI HARI KAN SOJOJIN TURKIYYA

KWAMANDAN AWAREN LIBYA KHALIFA HAFTAR YA YI BARAZANAR KAI HARI KAN SOJOJIN TURKIYYA

Kwamandan ‘yan arewan Libya da ke son tunbuke gwamnatin tsakiya ta Durabulus, Khalifa Haftar ya yi barazanar kai hari kan sojojin Turkiyya da ke kare gwamnatin ta babban birnin kasar.…

KWAMANDAN RUNDUNAR SOJAN GWAGWARMAYA TA LIBYA KHALIFA HAFTAR YA SAUKA A AL-KAHIRA

Kwamandan rundunar gwagwarmaya ta Libya mai neman kifar da gwamnatin Durabulus Khalifa Haftar ya dauka a birnin Alkahira na Masar don tattaunawa kan halin da kasar ta shiga. Haftar wanda…