• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Ketare

  • Home
  • BABBAN BANKIN NAJERIYA YA BUKACI BANKUNA SU TONA ASIRIN MASU SABA KA’IDAR HULDAR KUDIN KETARE

BABBAN BANKIN NAJERIYA YA BUKACI BANKUNA SU TONA ASIRIN MASU SABA KA’IDAR HULDAR KUDIN KETARE

Babban bankin Najeriya CBN ya umurci bankuna su rika fallasa masu saba ka’idar hulda da kudin ketare da a ka kara daukar sabbin matakai don kudin su rika wadata. Bankin…

AFGHANISTAN-TALIBAN NA NAUSAWA ZUWA BIRNIN KABUL

‘Yan Taliban na nausawa don neman kwace babban birnin Afghanistan wato Kabul bayan amshe cibiyoyin larduna 10. Kama birnin Logar da Taliban ta yi da ke tazarar kilomita 25 daga…

‘YAN TALIBAN A AFGHANISTAN SUN KWACE BIRNI NA UKU MAFI GIRMA “HERAT”

‘Yan Taliban a Afghanistan su na kara nausawa don kifar da gwamnatin kasar a birnin Kabul. Yanzu haka Taliban ta kwace Herat wanda shi ne birni na uku mafi girma…

SAUDIYYA TA SANYA HANNU GA SHIRIN KARE MUHALLI NA GAGGAWA A BAHAR MALIYA

Saudiyya da ke da tashar teku ta Bahar Maliya ta sanya hannu kan shirin kare  muhalli a tekun na maliya. Yarjejeniyar da kamfanin LAMOR zai dau matakin aiki da cikawa…

BABBAN BANKIN YAMAN YA MUSANTA TURA KUDIN HARAM KETARE

Babban bankin kasar Yaman ya musanta zargin majalisar dinkin duniya da ke cewa ya na tura kudin haram ketare da kuma aukawa cin hanci da rashawa. Kudin da masu duba…

LEBANON: KOTU TA YANKE HUKUNCIN DAURIN RAI DA RAI RUBI 5 GA WANDA YA KITSA KISAN GILLA GA RAFIK HARIRI A 2005

Kotun Lebanon mai goyon bayan majalisar dinkin duniya ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga Salim Jamil Ayyash  da a ka samu da kitsa dasa motar boma-bomai da hakan…

SHAHARERREN MAI KWARMATO A NAJERIYA DR.UBOH YA SAMU GAIYATAR MAJALISAR WAKILAI DON BAYANI KAN BATAR DALA BIKIYAN 35

Shaharerren mai kwarmaton nan na Najeriya Dr.George Uboh ya samu gaiyatar majalisar wakilan Najeriya don ba da bahasi kan zargin batar kudi sama da dala biliyan 35 a ma’ajiyar gwamnatin…

FARAFAGANDAR KAYRA TA HADDASA YAKIN IRAKI-INJI GWAMNATIN NAJERIYA

A cigaba da caccakar gidan talabijin na CNN don labarin da ya yada na nuna sojoji sun yi kisan gilla ga masu zanga-zangar ENDSARS a Lekki, gwamnatin Najeriya ta ce…

TURKIYYA TA DAURE FIYE DA MUTUM 300

Kotu a Turkiyya ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga fiye da mutum 300 da a ka samu da hannu a yunkurin juyin mulki a kasar 2016. Shugaban kasar…

KUSAN KULLUM SAI MUN SAMU ‘YAN NAJERIYA DA A KE DAWO DA SU DAGA KETARE – KONTUROLA

Konturolan hukumar shige da fice da ke kula da babban filin saukar jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Lagos AM Usman ya ce kusan kullum sai an dawo da…