• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kebbi

  • Home
  • SOJOJI SUN CETO KARIN DALIBAN KOLEJIN GWAMNATI TA YAWURI

SOJOJI SUN CETO KARIN DALIBAN KOLEJIN GWAMNATI TA YAWURI

Dakarun sojan Najeriya sun baiyana sake samun nasarar ceto karin daliban kolejin gwamnatin taraiya ta Yawuri da barayi su ka sace. Kakakin rundunar sojan Najeriya Onyeama Nwachukwu ya baiyana labarin…

YADDA AKA GAMA DA ‘YAN BINDIGA A DAJIN MAKUKU A JIHAR KEBBI

‘Yan bindiga masu satar mutane ba su kwashe nika da waka ba a dajin Makuku a jihar Kebbi don gamuwa da martanin sojojin Najeriya. An baiyana dama ta wannan dajin…

RASHIN TSARO NA TA’AZZARA A JIHAR KEBBI DON SACE DALIBAI A YAWURI

Yanzu dai murnar zaman lafiya a jihar Kebbi ta zama tarihi don yanda a ka sace dalibai a sakandaren yankin Yawuri. ‘Yan bindigar sun shigo Yawuri daga jihar Neja kan…

TSARO: KALUBALEN TSARO NA NEMAN SHAFAR JIHAR KEBBI

Yanayin kalubalen tsaro na neman shiga wasu sassa na jihar Kebbi biyo bayan wasu barayi da su ka shiga Garin Nayalwa da ke karamar hukumar Kalgo su ka tafi da…

RABAWA MANOMA TALLAFI DON RAGE MU SU RADADIN AMBALIYAR RUWA, SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KALGO

Shugaban karamar hukumar Kalgo a jihar Kebbi Shamsu Farouk ya ce gwamnati ta tallafawa manoma da kayan aiki don rage mu su radadin ambaliyar ruwa da share gonaki da dama.…

SAI SHUGABA BUHARI YA SAUKA DAGA MULKI ZA A GANE AMFANIN SA-KAKAKIN APC A KEBBI DODODO

Kakakin jam’iyyar APC a jihar Kebbi mai mulki a jihar Kebbi Alhaji Sani Dododo ya ce sai bayan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka daga mulki za a gane amfanin…