• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kauna

  • Home
  • GASKIYAR SOYAYYA

GASKIYAR SOYAYYA

“Masoyiyatah kafin nahadu dake banida wani Aikinyi a Wannan duniya Dayawuce zaman majalisa ayita gulmace gulmace Amman tunda nahadu da ke diyar Albarka Wata sassanyar Ni’ima ta sauka a tsakiyar…

YANDA ZAKI BA SAURAYINKI HAKURI IDAN KIN YIMASA LAIFI

Dazu kinsan Kinyimun laifi wannan dalilinne yasa na dauki fushi dake Kuma Bazan Yi hakuri ba Masoyina Dan Allah kacire wannan Abun Daya faru a Ranka bazan iya jurar ganinka…