• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Katsina

  • Home
  • BA MA JIN DADIN YANDA SHUGABA BUHARI BA YA DAUKAR MATAKAN TSARO A KATSINA BA-DAN MAJALISAR JIHA

BA MA JIN DADIN YANDA SHUGABA BUHARI BA YA DAUKAR MATAKAN TSARO A KATSINA BA-DAN MAJALISAR JIHA

Dan majalisar jiha a Katsina Aminu Garba ya baiyana damuwa ga yanda ya ke ganin shugaba Buhari ba ya daukar matakan kawo karshen kalubalen tsaro a jihar, Kasancewar ta jihar…

BARAYI SUN SACE DALIBAN ISLAMIYYA

Barayi a yankin Faskari na jihar Katsina sun sace daliban makarantar Islamiyya su 9 a yayin da su ke dawowa gida daga karatu da yamma. Barayin kan tafi a runduna…

YAN UWA NA NEMAN DANGIN SU DA A KA SACE A SHEME JIHAR KATSINA

Yanzu haka ‘yan uwan wasu bayin Allah da masu satar mutane su ka sace a Sheme jihar Katsina na bin hanyoyin da duk su ka sauwaka don samun sako ‘yan…

AN YI TANGIREGIRE WAJEN SHIGAR DA MAHDI SHEHU KOTU A KATSINA

An ga gajeren faifan bidiyo da a ke yadawa a kafar yanar gizo na nuna wasu sun yi tangiregire da Mahdi Shehu yayin da a ka kai shi kotu a…

AN BA DA NAIRA MILIYAN DAYA GA KOWANNE DALIBIN KANKARA KAFIN SAKIN YARAN

Jaridar “Wall street” kamar yanda Daily Trust ta ruwaito ta wallafa labarin da ke nuna an biya diyyar naira miliyan 344 kafin sako yara 344 na makarantar sakandaren Kankara kafin…

INA NEMAN GAFARAR LABARIN DA NA CE YARA 10 A KA SACE A KATSINA ALHALI SUN KAI 344 – GARBA SHEHU

Mai taimkawa shugaban Najeriya kan labaru Garba Shehu ya nemi gafarar ‘yan Najeriya don labarin da ya bayar cewa dalibai 10 a ka sace a Katsina amma yanzu ga shi…

KANKARA: AN SAKO DALIBAN MAKARANTAR SAKANDAREN KANKARA A JIHAR KATSINA

Gwamnantin jihar Katsina ta ba da tabbacin cewa masu satar mutane sun sake daliban makarantar sakandaren Kankara a jihar Katsina bayan sace su daga makarantar ta su. Labarin ya nuna…

KANKARA: MUN TABBATAR BA YARON DA YA MUTU A HANNUN YAN BINDIGA – SOJOJI

Helkwatar tsaron Najeriya ta ce ta na labarin cewa duk daliban makarantar sakadandaren Kanakara a jihar Katsina da masu satar mutane su ka dauke na nan lafiya hannun wadanda su…

MASARI: WADANDA SU KA SACE YARAN KANKARA SUN BUGO WAYA

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya ce wadanda su ka sace daliban makarantar sakadandaren kankara sun bugo kan tattaunawa don sako yaran. Da ya ke karin bayani ga shugaba…

BASHIR KURFI: MUN JI KUNYA DON YANDA TSARO YA TABARBARE

Mukarrabin shugaba Buhari Dr. Bashir Kurfi ya ce lamarin tabarbarewar tsaro ya zama abun kunya ga jagororin kasar nan. Dr. Kurfi a faifan bidiyo da ya yadu a yanar gizo,…