• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kasuwa

  • Home
  • YAN SA KAI A SOKOTO SUN HALLAKA MUTUM 11 CIKI HAR DA LIMAMI

YAN SA KAI A SOKOTO SUN HALLAKA MUTUM 11 CIKI HAR DA LIMAMI

  ‘Yan sa kUai ko a ce ‘yan banga sun kashe mutum 11 ciki da wani limami a kauyen Mamanda da ke karamar hukumar Gwadabawa a jihar Sokoto. Nan take…

HARIN SATUMBA 2011 YA FI KARFIN MAFI MUNIN MAFARKIN MU-MARIGAYI KOFI ANNAN

Yayin da a ke bitar cika shekaru 20 bana da harin ta’addanci na shekara ta 2011 a cibiyar kasuwanci ta duniya a New York, hakanan a ke tuna martanin manyan…

YAU A KE CIKA SHEKARU 20 DA HARI KAN CIBIYAR KASUWANCI TA DUNIYA A AMURKA

Yau asabar din nan a ke cika shekaru 20 da kai hari cibiyar kasuwanci ta duniya a Amurka. Harin dai an kai shi ne da amfani da jirgin sama da…

BOM YA HALLAKA AKALLA MUTUM 35 A KASUWA A IRAKI

Wani bom da a ka dana ta hanyar kunar bakin wake ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutum 35 a wata kasuwa mai cunkoson jama’a a birnin Bagadaza na kasar Iraki.…

A TAIMAKA A DAWO MA NA DA SHAGUNAN MU A FILIN JIRGIN ABUJA-‘YAN KASUWA

Wasu daga ‘yan kasuwar da su ka rasa shagunan su a tsohon ginin sashen zirga-zurgar jirage na cikin gida a filin daukar jiragen sama na Abuja Nnamdi Azikwe sun koka…

MU NA SON A RAGE MA NA HARAJI-KANANAN ‘YAN KASUWA A NIJAR

Kananan ‘yan kasuwa a jamhuriyar Nijar na bukatar rangwamen kudin haraji daga hukumomin kasar don ririta jarin su. Taron shugabanin ‘yan kasuwar jamhuriyar Nijar da ya gudana a karshen mako…

SAUDIYYA NA BUKATAR TAKATSANTSAN A KASUWAR FETUR TA DUNIYA

Saudiyya na bukatar takatsantsan ga yawan gangar fetur da a ke hakowa a kullum a tsakanin kasashe 23 membobin kungiyar kasashe masu arzikin fetur ta duniya OPEC. Ministan fetur na…

WAKILAN KUNGIYAR GWAMNONIN NAJERIYA SUN ZIYARCI IBADAN

Wakilan kungiyar gwamnonin Najeriya sun ziyarci kasuwar Sasa a Ibadan inda su ka ganewa idon su yanda a ka kona kasuwar ta yankin Hausawa. Tawagar na karkashin jagorancin gwamnan jihar…

AN DAGE TARON HUKUMAR KASUWANCI TA DUNIYA WTO A LITININ MAI ZUWA

Hukumar kasuwanci ta duniya ta dage taron wakilan ta mai kasashe 164 da a ka shirya gudanarwa ranar litinin mai zuwa don zabar sabuwar shugaba. Jagoran hukumar David Walker ya…