• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kasar Lebanon

  • Home
  • SAMUN GAWAR MAI ADAWA DA KUNGIYAR HEZBOLLAH LUKMAN SLIM TA JAWO YAMUTSA HAZO A LEBANON

SAMUN GAWAR MAI ADAWA DA KUNGIYAR HEZBOLLAH LUKMAN SLIM TA JAWO YAMUTSA HAZO A LEBANON

Samun gawar dan gwagwarmaya mai kin jinin kungiyar Hezbollah ta ‘yan shi’a a Lebanon Lukman Slim a yankin kudanci na Zahrani ya jawo yamutsa hazo a kasar ta Larabawa musulmi…

WASU ‘YAN MAJALSA NA SUKAR SHUGABA AOUN DA ZAGON KASA GA HARIRI

Wasu ‘yan majalisa a kasar Lebanon na sukar shugaban kasar Michel Aoun da zagon kasa ga sabon firaministan kasar Sa’ad Hariri. Sakon da ya fito daga ofishin Aoun na nuna…