• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kasafin Kudi

  • Home
  • SAUDIYYA TA BAIYANA SABON KASAFIN KUDI DA YA KAI DALA BILIYAN 264

SAUDIYYA TA BAIYANA SABON KASAFIN KUDI DA YA KAI DALA BILIYAN 264

Sarki Salman na Saudiyya ya baiyana sabon kasafin kudin kasar da ya kai dala biliyan 264, Kasafin da a riyal ya kai biliyan 990, na da sashen lafiya da ya…

MA’AIKATU DA HUKUMOMIN GWAMNATIN NAJERIYA HA CIGABA DA KARE KASAFIN KUDIN SU

A yanzu haka kwamitocin majalisar dokokin Najeriya na sauraron kare kasafin kudin ma’aikatu da sassan gwamnati kan kasafin kudin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar na sama da naira…

BA ZAN SANYA HANNU KAN SABON KASAFIN KUDI NA 2021 BA

Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamiala ya yi kurarin ba zai amince da kasafin kudin badi da shugaba Buhari ya gabatar gaban hadin guiwar majalisar dokokin ba, sai an bi…

SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI YA GABATAR DA KASAFIN KUDIN 2021 GABAN MAJALISA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin Najeriya na badi 2021 gaban majalisar dokokin Najeriya.Ba a taba yin kasafin da ya kai wannan yawan kudi ba don  ya…

SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFIN KUDIN BADI A ALHAMIS DIN NAN

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudi gaban majalisar dokokin Najeriya ranar alhamis din nan. Tuni majalisar zartarwa ta aminceda kasafin da yah aura Naira tiriliyan 13 wanda…