• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Karatu

  • Home
  • A LITININ DIN NAN MAKARANTUN GWAMNATIN NAJERIYA KE DAWOWA KARATU

A LITININ DIN NAN MAKARANTUN GWAMNATIN NAJERIYA KE DAWOWA KARATU

A litinin din nan makarantun gwamnatin taraiyar Najeriya ke dawowa hutu bisa tsarin ma’aikatar ilimi. Ministan ilimi Adamu Adamu ya so jinkirta dawowar don kalubalen cutar annoba, amma bayan bitar…

MAHAIFIYATA TA SO NA ZAMA ALMAJIRI NE NA HADDACE ALKUR’ANI MAIMAKON KARATUN BOKO – INJI SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce mahaifiyar sa ta so ya zama almajiri ne da zai haddace ALKUR’ANI maimakon halartar makarantar boko. Shugaban wanda ya ke magana ta bakin wakilin…

MAKARANTU ZA SU DAWO AIKI A JIHAR NASSARAWA

Gwamnatin jihar Nassarawa ta ce makarantun ta za su dawo aiki daga ranar 5 ga watan gobe bayan tafiya hutun cutar annoba. Wasu jihohi tuni su ka bude makarantu inda…