• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kara

  • Home
  • ZA MU KAI KAMFANIN AZMAN KARA

ZA MU KAI KAMFANIN AZMAN KARA

Shaharerren malamin Islama Sheikh Adamu Muhammad Dokoro ya ce ya na tattara bayanai don gurfanar da kamfanin jiragen sama na AZMAN a gaban kotu don yanda kamfanin ya soke jirgin…

KUNGIYAR LAUYOYI TA KALUBALANCI KARAWA BABBAN SUFETON ‘YAN SANDA WA’ADI

Kungiyar lauyoyi ta Najeriya ta shigar da kara don kalubalantar karawa babban sufeton ‘yan sanda da shugaba Buhari ya yi na tsawon wata uku. In za a tuna bayan kammala…