• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kano

  • Home
  • AN CINNA WUTA A OFISHIN BANGAREN SHEKARAU NA APC A KANO NA KAMFEN DIN BARAU JIBRIN

AN CINNA WUTA A OFISHIN BANGAREN SHEKARAU NA APC A KANO NA KAMFEN DIN BARAU JIBRIN

Wasu sun kai farmaki kan ofishin bangaren Ibrahim Shekaru na APC a Kano ta hanyar cinnawa ofishin wuta. Ofishin dai na kamfen din Sanata Barau Jibrin, na kan titin Miaduguri…

ALLAH YA YI WA SARKIN GAYA A JIHAR KANO ALHAJI ABDULKADIR RASUWA

Masarutar Gaya a jihar Kano ta auka juyayi sanadiyyar rasuwar mai martaba sarkin masarautar Alhaji Ibrahim Abdulkadir. Marigayin ya rasu ne a fadar sa da ke Gaya ya na mai…

AN SAKI AMARYAR DA TA KIRBAWA MIJIN TA WUKA TA KASHE A 2014 A KANO

Kwamitin kula da rage cunkuso a gidajen yari na Najeriya karkashin Jostis Ishaq Bello ya sake amraya Rahma Hussein wacce ta kirbawa mijin ta wuka a 2014 ta kashe shi…

KORONA-GWAMNATIN NAJERIYA TA AIYANA JIHOHI 6 DA ABUJA A YANKUNA MASU HATSARI

Gwamnatin taraiyar Najeriya ta aiyana jihohi 6 da babban birnin kasar Abuja a matsayin wajaje masu hatsari ga kamuwa da cutar annobar korona. Shugaban kwamitin yaki da cutar Boss Mustapha…

BIRNIN DALA: AN TANTANCE SABABBIN ‘YAN WASAN SHIRIN MAI DOGON ZANGO

A ranar Alhamis ne kamfanin wasan kwai-kwayo na Birnin Dala da yake gudanar harkokin da suka shafi masarautar gargajiya suka kaddamar da taron tantance ‘Yan wasa maza da mata domin…

‘YAN SANDA SUN CAFKE ABDULJABBAR KABARA A KANO

Rahotanni daga Kano na baiyana cewa ‘yan sanda sun yi awun gaba da Abduljabbar Kabara a gidan sa da ke anguwar Mushe a Kano. Abduljabbar wanda ya halarci mukabala da…

DA ALAMU ABDULJABBAR NA NEMAN WARWARE TUBAR DA YA YI

Da alamu Abduljabbar Kabara na yunkurin janye tuba ko ba da hakuri da ya yi bisa kalaman batance ga manzon Allah da sahabban sa. Kwana biyu bayan yada kalaman neman…

ABDULJABBAR BAI KAWO HUJJOJI BA A MUKABALA-SALISU SHEHU

Alkalin mukabala tsakanin Abduljabbar Nasiru Kabara da malamai a kano Sheikh Salisu Shehu ya ce malamin bai kawo hujjojin kare kan sa ba a mukabalar. Bayan kammala mukabalar, Sheikh Shehu…

BAN YARDA BA DA YANDA A KA TSARA MUKABALA BA INA SON A SAKE SABUWA-ABDULJABBAR

Shugaban kungiyar ashabul kahfi da a ka fi sani dan’yan kogo Abduljabbar Nasiru Kabara ya ce ya na bukatar a sake wata mukabalar don bai gamsu da tsarin da a…

AN SANYA RANAR ASABAR DIN NAN DON MUKABALAR ABDULJABBAR DA MALAMAI A KANO

Gwamnatin jihar Kano ta tsaida ranar asabar din nan 10 ga watan nan na Yuli a matsayin ranar mukabala tsakanin Abduljabbar Kabara da malamai a Kano. Wannan ya biyo bayan…