• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kamawa

  • Home
  • HUKUMAR EFCC TA KAMA BUKOLA SARAKI

HUKUMAR EFCC TA KAMA BUKOLA SARAKI

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya EFCC ta kama tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki.. Kakakin hukumar Wilson Uwujeren ya shaidawa kamfanin dillancin labarun Najeriya NAN cewa Saraki na…

HISBAH TA CAFKE MUTUM 11 A KANO

Rundunar hisbah a Kano ta cafke matasa 11 da laifin rashin yin azumin ramadana ta hanyar cin abinci da rana. 8 daga matasan mata ne inda 3 maza ne. Daga…

SALISU YAKASAI NA HANNUN MU-DSS

Hukumar tsaron farin kaya DSS ta ce mai ba wa gwamnan Kano shawara kan labaru Salisu Tanko Yakasai na hannun su. Salisu wanda tuni ma gwamnan Kano ya sallame shi…

YAN SANDA SUN KAMA ROCHAS OKOROCHA A IMO

Jami’an ‘yan sanda sun kama Sanata Rochas Okorocha biyo bayan balle kofar shiga rukunin gidajen “palm estate” a Owerri da gwamnati ta rufe. Rahoto ya nuna Okorocha ya jagoranci tawaga…