• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kalaman soyayya

  • Home
  • SOYAYYA: GAYAN DA ZAKI GIRGIZA ZUCIYAR NAMIJI DA KALAMAN SOYAYYA

SOYAYYA: GAYAN DA ZAKI GIRGIZA ZUCIYAR NAMIJI DA KALAMAN SOYAYYA

“Autan Maza Kai daya tilo nakeso” “Kai daya tilo zancigaba da so” “Kai daya tilo nake tunani” “A duk lokacin da wani abu ya sameka nakan shiga yanayi mara dadi”…

YANDA AKE FARANTA WA MACE RAI A LOKACI GUDA

”Yar Aljanna wallahi Kece farin cikina idan ina tare dake ba karamin dadi nake jiba a cikin kogon zuciyata ba, kece  bugun zuciyatah!”  ”Gimbiyar mata ni nakine ke tawace nabiki…

GASKIYAR SOYAYYA

“Masoyiyatah kafin nahadu dake banida wani Aikinyi a Wannan duniya Dayawuce zaman majalisa ayita gulmace gulmace Amman tunda nahadu da ke diyar Albarka Wata sassanyar Ni’ima ta sauka a tsakiyar…

SOYAYYA: YANDA ZAKI TAUSASA ZUCIYAR MASOYINKI

“Amincin Allah Ya tabbata agareka mai dadin suna, kyakkyawan masoyina, wanda yayi nasarar samun zuciyata, inafatan kawuni lafiya!”. Assalamu alaikum masoyan noblen tv! Ina fatan Kun wuni lafiya. Please share…

YANDA ZAKI BA SAURAYINKI HAKURI IDAN KIN YIMASA LAIFI

Dazu kinsan Kinyimun laifi wannan dalilinne yasa na dauki fushi dake Kuma Bazan Yi hakuri ba Masoyina Dan Allah kacire wannan Abun Daya faru a Ranka bazan iya jurar ganinka…