• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kalaman soyarya

  • Home
  • YADDA ZAKA FADAWA MACE KANA SON TA

YADDA ZAKA FADAWA MACE KANA SON TA

”Amincin Allah yatabata gareki maikyau,Tun ranar da nafara ganin ki naji kin sace man zuciyata, sannan ina ta tunanin yanda zan yi na fada maki yadda nake sonki a cikin…

YANDA ZAKISA NAMIJI TINANINKI DARE DA RANA KALAMAN BAKINKI

“Masoyina Karikemin Amanar kanka duk duniya Babu Abinda nake kauna sama da Kai“ “Kullin kuma a kowace rana kaunarka karuwa take a zuciyata“ “Dan Allah Kada kakaryamin Zuciya na rokeka…

SOYAYYA: KO KIN TABA GAYAMASA HAKA?

“Barka dadare Rabin Rayuwata mai sani farin ciki Mijina wanda nake burin karar da rayuwata a tare dashi, ina fatan kana nan lafiya kalau babu wanda ya taba minkai dan…

SOYAYYA: GA KALAMAN DA YAKAMATA KOWACE MACE TARIN KA GAWA MASOYINTA

“Amincin Allah ya tabbata agareka Kyakkyawa, Umar ni’imar Rayuwata, Kyakkyawa Saurayina, mai addini Mai gaskiya da rikon amana, mai tausayi da gudin Duniya mai daraja da girma a cikin zuciyata,…

SOYAYYA: GA YANDA AKE GAYAWA MASOYI IDAN BAI DA LAFIYA

“Amincin Allah ya tabbata agareka autan maza, gwanina mai sharemun hawaye, tunda naji labarin rashin lafiyar ka nashiga wani irin mummunan yanayi, yanzu nakara tabbatarwa soyayyaka tayi girmanda bazan iya…

SOYAYYA: KA TABA GAYAWA MASOYARKA WANNAN KALAMAN?

“Masoyiyata Zuciyata kullum tana tabbatar min cewa babu wata rana da zata zo naji a raina nayi nadamar kaunar da nake maki kokuma zabarki da nayi a matsayin mahadin rayuwata,…

SOYAYYA: GA YANDA ZAKI TAMBAYI MASOYINKI KO KIBASHI HAKURI IDAN KIN MASA LAIFI

“Masoyina Bantaba tunanin zaka iya fushi dani a Rayuwaba a shema har kyaleni zaka iyayi” “Tun daga Ranar da kadai na kulani lafiyar jikina ta ragu” “Zuciya bata da wani…

SOYAYYA: SACE ZUCIYAR MASOYINKI A LOKACI DAYA

“Masoyina Ka rikemin amanar kanka duk duniya Babu abinda nake kauna sama da kai dan Allah Kada ka karyamin Zuciya ta, na roke ka duk sanda wata tace tana sonka…