• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

kaduna

  • Home
  • ABUJA-KADUNA-HAR YANZU BA A SAN INDA FASINJOJIN JIRGIN KASAN DA A KA KAI WA HARI FIYE DA 100 SU KE BA

ABUJA-KADUNA-HAR YANZU BA A SAN INDA FASINJOJIN JIRGIN KASAN DA A KA KAI WA HARI FIYE DA 100 SU KE BA

Mako daya bayan hari kan jirgin kasan fasinja a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, ba a ji duriyar fiye da fasinjoji 100. Hukumar jiragen kasa ta Najeriya ta ba da…

‘YAN BINDIGA SUN KAI FARMAKI A YANKIN KARAMAR HUKUMAR IGABI A JIHAR KADUNA

Rahotanni sun baiyana cewa ‘yan bindiga sun kai farmaki a yankin karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna inda su ka yi kisan gilla. Kwamishinan lamuran tsaron cikin gida na jihar…

SATAR MUTANE KAN HANYAR ABUJA ZUWA KADUNA NA NEMAN KARYA TATTALIN ARZIKIN GARIN MU-SALANKEN JERE

Masarautar Jere a karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna ta ce satar mutane kan hanyar Abuja zuwa Kaduna na neman kawo zagon kasa kan tattalin arzikin al’ummar yankin. Garin jere…

YAWAN MUTANE DA SUKA RASA RANSU A HARIN GIWA SUN KAI MUTUM 38

Zuwa yanzu yawan mutanen da su ka rasa ran su a harin da ‘yan bindiga a karamar hukumar Giwa a jihar Kadunada sun kai mutum 38. Kwamishinan tsaron cikin gida…

BARAYI SUN SACE SARKIN BUNGUDU A KAN HANYAR ABUJA ZUWA KADUNA

Rahoto na baiyana cewa barayi sun sace Sarkin Bungudu a jihar Zamfara Alhaji Hassan Attahiru a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna. Barayin sun bude wuta kan kwambar motocin Sarkin mai…

AN YI WA MATUKIN JIRGIN SAMA KISAN GILLA A KADUNA

An samu gawar dan Sanata Bala Ibnu Na Allah wato Kaftin Abdulkarim a mace a gidan sa da ke Malali Kaduna. Marigayin dai shi ne babban dan Sanata Na Allah.…

BARAYI SUN KARA SAKIN KARIN DALIBAI NA MAKARANTAR BAPTIST

Wuni daya bayan sako dalibai 28 na makarantar Bethel Baptist a Kaduna, wasu uku daga yaran sun kubuta biyo bayan sulalewa daga hannun barayin. Daliban sun bi daji har wani…

MATUKIN JIRGIN SOJAN NAJERIYA YA TSALLAKE RIJIYA DA BAYA BAYAN HATSARIN JIRGIN

Matukin jirgin sojan yakin Najeriya ya tsallake rijiya da baya bayan hatsarin da jirgin da ya kle tukawa ya yi. Kakakin rundunar sojan saman Najeriya Edward Gabkwet ya ce jirgin…

SARKIN KAJURU YA KUBUTA DAGA HANNUN BARAYIN MUTANE

Sarkin Kajuru a jihar Kaduna Alhassan Adamu ya kubuta daga hannun barayin mutane ba tare da sauran mutanen da su ke tare da shi 13. An ga jama’a sun yi…

WATA TA CE SARKIN KAJURU NA HANNUN MADUGUN BARAYI BALERI

Wata majiya daga Kaduna na baiyana cewa Sarkin Kajuru da a ka sace na hannun magudun barayi Baleri.In za a tuna Baleri ne ya sace daliban jami’ar Greenfield a Kaduna.…