• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kadara

  • Home
  • BASHIN NAIRA B5-AN KARBE BABBAN GIDAN TSOHON GWAMNAN KWARA ABDULFATAH

BASHIN NAIRA B5-AN KARBE BABBAN GIDAN TSOHON GWAMNAN KWARA ABDULFATAH

Hukumar kula da kadarorin gwamnatin Najeriya AMCON ta ce ta karbe wani babban gida na tsohon gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmed kan bashin naira biliyan 5 da ya yi kememe…

KARSHE MAGU YA BAIYANA GABAN HUKUMAR DA AR MA AIKATA INDA YA BAIYANA KADARORIN SA

Mukaddashin shugaban EFCC da zaman dakatarwa Ibrahim Magu ya baiyana gaban hukumar da’ar ma’aikata inda ya baiyana kadarorin sa. Tun farko hukumar ta nemi Magu ya baiyana a tsakiyar watan…