• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Kabul

  • Home
  • AKALLA MUTUM 7 SU KA MUTU A YUNKURIN SHIGA FILIN TASHIN JIRAGEN SAMA NA KABUL

AKALLA MUTUM 7 SU KA MUTU A YUNKURIN SHIGA FILIN TASHIN JIRAGEN SAMA NA KABUL

An kara samun asarar rayuka a filin jiragen sama na Kabul yayin da dafifin ‘yan Afghanistan ke gwagwarmayar shiga filin don ficewa daga kasar. Rundunar sojan Burtaniya ta baiyana cewa…

KABUL YA FADA HANNUN TALIBAN YAYIN DA SHUGABA GHANI YA ARCE DAGA KASAR

Karshe dai kungiyar gwagwarmaya ta Taliban ta kama babban birnin Afghanistan, Kabul, inda tuni shugaban kasar Ashraf Ghani ya arce daga kasar. Kama birnin Kabul ya zo cikin ruwan sanyi…

AFGHANISTAN-TALIBAN NA NAUSAWA ZUWA BIRNIN KABUL

‘Yan Taliban na nausawa don neman kwace babban birnin Afghanistan wato Kabul bayan amshe cibiyoyin larduna 10. Kama birnin Logar da Taliban ta yi da ke tazarar kilomita 25 daga…

WATA FASHEWA A BIRNIN KABUL TA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 55

Wata fashewa daf da wata makaranta a babban birnin Afghanistan, Kabul ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 55 inda fiye da mutum 150 su ka samu raunuka. Harin dai ya faru…

BABBAN BOM A MOTA YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTANE DA DAMA A BABBAN BIRNIN AFGHANISTAN

Rahotanni daga babban birnin Afghanistan, Kabul, na baiyana cewa fashewar bom da a ka dana a mota ya haddasa asarar dimbin rayuka. Akalla mutum 9 sun riga mu gidan gaskiya…

KABUL: DAN KUNAR BAKIN WAKE YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 18

Rahotanni daga Afghanistan na baiyana cewa wani dan kunar bakin wake a babban birnin kasar Kabul ya tada bom da hakan ya yi sanadiyyar mutuwar kimanin mutum 18. Wannan ya…