• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

jirgin ruwa

  • Home
  • HARI KAN JIRGIN RUWA-ISRAILA TA NA BUKATAR MAJALISAR DINKIN DUNIYA TA DAU MATAKI KAN IRAN

HARI KAN JIRGIN RUWA-ISRAILA TA NA BUKATAR MAJALISAR DINKIN DUNIYA TA DAU MATAKI KAN IRAN

Biyo bayan mummunan harin da Iran ta kai kan jirgin ruwan wani dan kasuwar Israila, kasar ta yahudawa na bukatar majalisar dinkin duniya ta kai matakin ladabtarwa kan Iran. Ministan…

RUNDUNAR YAKI DA HOUTHI TA LARABAWA TA RAGARGAZA JIRGIN RUWA SHAKE DA NAKIYOYI KIRAR IRAN A MALIYA

Rundunar taron dangin yaki da ‘yam tawayen houthi a Yaman da Saudiyya ke jagoranta ta ragargaza wani jirgin ruwa shake da nakiyoyi  na houthi kirar Iran a Bahar Maliya. Houthi…

JIRGIN DAKON KAYA YA KAWO CIKAS WAJEN HANA HADA-HADA A MASHIGAR SUEZ

Kimanin kashi 10% na kasuwanci  duniya ya tsaya cik bayan wani babban jirgin ruwa na dakon kaya ya samu matsala ya nitse kasa a mashigar ruwan SUEZ CANAL. Makalewar jirgin…

JIRGIN RUWAN NEMAN ISKAR GAS NA TURKIYYA YA DAWO TASHA BAYAN ZAGAYAWA GABASHIN TEKUN MEDETIRENIYA

Jirgin binciken iskar gas da kasar Turkiyya ta tura gabashin tekun medetireniya ya dawo tasha don bude damar tattaunawa. Yankin dai na gabashin tekun na jawo takaddamar mallaka tsakanin Turkiyya…