• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jirgi

  • Home
  • HATSARIN JIRGIN ATTAHIRU-HUKUMAR BINCIKEN HATSARI TA MIKA RAHOTO

HATSARIN JIRGIN ATTAHIRU-HUKUMAR BINCIKEN HATSARI TA MIKA RAHOTO

Hukumar bincike kan hatsari ta Najeriya AIB ta mika rahoton binciken abubuwan da a ka gano sun yi sanadiyyar hatsarin jirgin saman da ke dauko da tsohon babban hafsan sojan…

GWAMNATIN NAJERIYA ZA TA JINGINAR DA MANYAN FILAYEN JIRAGEN TA

Gwamnatin Najeriya ta faiyace tsarin da ta dauka na ba da jinginar manyan filayen jiragen ga ‘yan kasuwa. Wannan dai dama ba sabon tsari ba ne da ma’aikatar zirga-zirgar jirage…

MATUKIN JIRGIN SOJAN NAJERIYA YA TSALLAKE RIJIYA DA BAYA BAYAN HATSARIN JIRGIN

Matukin jirgin sojan yakin Najeriya ya tsallake rijiya da baya bayan hatsarin da jirgin da ya kle tukawa ya yi. Kakakin rundunar sojan saman Najeriya Edward Gabkwet ya ce jirgin…

MUTUWAR MUTANE TA KAI 45 A HATSARIN JIRGIN SAMAN PHILIPPINES

Akalla mutum 45 su ka rasa ran su a sanadiyyar hatsarin jirgin saman sufuri na soja na kasar Philippines. Hatsarin ya auku ne a kudancin kasar a yayin da ya…

A TAIMAKA A DAWO MA NA DA SHAGUNAN MU A FILIN JIRGIN ABUJA-‘YAN KASUWA

Wasu daga ‘yan kasuwar da su ka rasa shagunan su a tsohon ginin sashen zirga-zurgar jirage na cikin gida a filin daukar jiragen sama na Abuja Nnamdi Azikwe sun koka…

JIRGIN DAKON KAYA YA KAWO CIKAS WAJEN HANA HADA-HADA A MASHIGAR SUEZ

Kimanin kashi 10% na kasuwanci  duniya ya tsaya cik bayan wani babban jirgin ruwa na dakon kaya ya samu matsala ya nitse kasa a mashigar ruwan SUEZ CANAL. Makalewar jirgin…

BREAKING: JIRGIN SAMA YAYI HATSARI A ABUJA

Wani jirgin sama na soja King Air 350 ya yi hatsari, kusa da Filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe, titin jirgin saman Abuja bayan da ya ba da rahoton faduwar injin…

JEDDAH: YAN TA ADDA SUN KAI HARI KAN TANKAR MAI

‘Yan ta’adda a wani karamin jirgin ruwa sun kai hari kan wata tankar mai da ke sauke man a tashar bakin ruwa ta Bahar Maliya a Jeddah da ke Saudiyya.…

KORONA: JIRAGE MASU SAUKAR ANGULU A LEBANON SUN SHIGA KAMFEN DIN YAKI DA CUTAR KORONA

Jiragen jami’an sojan Lebanon sun shiga shawagi da watso takardun sakonnin gargadi ga mutane su zauna a gida don gujewa cutar annoba ta korona. Yanzu haka dai Lebanon na cikin…