• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jihohi

  • Home
  • MAJALISAR WAKILAI TA DAKATAR DA KUDURIN DOKAR KASHI %5 NA RIBAR FETUR GA JIHOHIN FETUR

MAJALISAR WAKILAI TA DAKATAR DA KUDURIN DOKAR KASHI %5 NA RIBAR FETUR GA JIHOHIN FETUR

Mjalalisar wakilan Najeriya ta dakatar da kudurin dokar man fetur da tun farko rahoton kwamiti ya amince da ba da kashi %5 ga jihohi masu arzikin fetur daga dukkan ribar…

HUKUMAR INSHORAR LAFIYA TA SAUYAWA FIYE DA MA’AIKATA 200 WAJEN AIKI

Hukumar inshorar lafiya ta Najeriya ta sauyawa fiye da ma’aikatan ta 200 wajen aiki ta hanyar tura su ofisoshin ta na jihohi. Labarin ya nuna hukumar ta dau matakin ne…

FANSHO: KUNCIN DA YAN FANSHO KE CIKI YA SANYA SU WATSI DA BASHIN GWAMNONI

Kukan da ‘yan fansho ke yi wa imma na rashin biya ko samun kudi cikin cokali ba sabon abu ba ne a Najeriya, da ya sa su shure aniyar gwamnonin…

BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA UMURCI JANYE KARAR NEMAN SOKE AIKIN KWAMITOCIN BINCIKEN SARS NA JIHOHI

Babbavn sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammadu Adamu ya umurci janye karar da rundunar ta shigar ta neman soke aikin hukumomin binciken muguntar SARS da jihohi su ka kafa. Tun farko…

KORONA: GWAMNATIN NAJERIYA TA TURA NAIRA BILIYAN 50 GA JIHOHI

Gwamnatin Najeriya ta ce ta tura Naira biliyan 50 ga jihohi don cigaba da gwada mutane kan annobar korona da daukar matakan magance yaduwar cutar. Shugaban kwamitin yaki da cutar…